1 Kings 6:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A haka ya gina haikalin ya kuma gama shi, ya jinƙe shi da manyan katakai da kuma katakan al’ul.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ كُوَ يَغَمَ غِنِنْ غِدَنْ؞ سَيْ يَيِ سِلِنْ نَبِمْ دَكَتَكَنْ سٜىٰدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka ya gina Haikalin, ya rufe shi da katakan itacen al'ul.