1 Kings 7:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka kafa tushen da manyan duwatsu masu kyau, tsayin waɗansunsu ya kai kamu goma, waɗansu kuma kamu takwas.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُوشٜىٰنْ غِنِنْ أَنْغِنَاشِ دَ دُوَڟُو مَاسُ ݣَوْ دَ كُمَ ڟَادَ، مَنْيَ نٜىٰ سُواْسَيْ؞ وَطَنْسُ ڟَوُانْسُ يَكَيْ ڧَڢَا غُواْمَشَا بِيَرْ، وَطَنْسُ ڧَڢَا غُواْمَشَا بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An kafa harsashin ginin da manyan duwatsu masu tsada, waɗansu kamu takwas waɗansu goma.