1 Kings 7:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A can bisa akwai duwatsu masu tsada da aka yayyanka bisa ga ma’auni, da kuma ginshiƙan al’ul.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَنْ دُوَڟُو نَتُوشٜىٰنْ غِنِنْ، أَݣَويْ بِمْ نَسٜىٰدَ دَ كُمَ وَطَنْسُ دُوَڟُو مَاسُ ݣَوْ دَ كُمَ ڟَادَ، وَطَنْدَ عَكَ يَيَّنْكَ دَيْدَيْ كَمَرْ يَدَّ عَكَ عَوْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga sama kuma akwai duwatsu masu tsada waɗanda aka yanka su bisa ga ma'auni, da kuma itacen al'ul.