1 Kings 7:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka yi yanar tuƙaƙƙun sarƙoƙi aka ɗaura dajiyoyin a bisa ginshiƙai guda bakwai don kowace dajiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ وَكُواْوَنٜىٰ كَنْ غِنْشِڧِ أَدُواْ دَ ذَانِ ذَانِنْ رَاغَرْ سَرْڧَ؞ أَجِكِنْ كُواْوَنٜىٰ كَنْ غِنْشِڧِ أَݣَويْ لَيِ بَݣَويْ نَأَدُوانْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi wa kowace dajiya da take kan ginshiƙan ragogi da tukakkun sarƙoƙi. Kowace dajiya tana da guda bakwai.