1 Kings 7:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi rumman jeri biyu kewaye da kowace yanar don yă yi adon dajiyoyin a bisa ginshiƙan. Haka kuma ya yi wa ɗaya dajiyar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ لَيِ بِيُ نَظَانٜىٰ ذَانِنْ صِڢُّواْڢِنْ یَیَنْ رُمَّنْ نَڧَرْڢٜىٰنْ تَغُلَّ سُكٜىٰوَيٜىٰ أَدُوانْ رَاغَرْ سَرْڧَرْ؞ وَطَنَّنْ سُنَ سَمَ دَ لَيِ بَݣَويْ نَظَانٜىٰ ذَانِنْ رَاغَرْ سَرْڧَ أَجِكِنْ كَوُنَنْ غِنْشِڧَنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka ya yi ginshiƙai jeri biyu kewaye da raga don rufe dajiya wadda take da siffofin rumman, haka kuma ya yi wa ɗaya dajiyar.