1 Kings 7:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dajiyoyin da suke a bisa ginshiƙan a shirayi suna da fasalin furen bi-rana, tsayinsu kamu huɗu-huɗu ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَوُنَنْ غِنْشِڧَنْ دَسُكٜىٰ عَكَنْ كُواْوَنٜىٰ غِنْشِڧِ نَذَوْرٜىٰنْ، أَنْيِ مُسُ ذَانِ ذَانِنْ صِڢُّواْڢِنْ ڢُلَوَ، كُمَ ڟَيِنْسُ ڧَڢَا شِدَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dajiyar da take kan ginshiƙai na cikin shirayin an yi su da fasalin bi-rana kamu huɗu huɗu.