1 Kings 7:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A inda kan ginshiƙin ya buɗu kamar kwano, sama da zāne-zānen sarƙar, an yi zāne-zānen rumman wajen ɗari biyu, layi-layi kewaye da kawunan ginshiƙan nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوُرِنْ دَ كَنْ غِنْشِڧِ يَبُوطُ كَمَرْ ݣُونُواْ، سَمَ دَ ذَانِ ذَانِنْ سَرْڧَرْ، أَنْيِ ذَانِ ذَانِنْ یَیَنْ رُمَّنْ وَجٜىٰنْ طَرِے بِيُ، لَيِ لَيِ كٜىٰوَيٜىٰ دَ كَوُنَنْ غِنْشِڧَنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dajiyar tana kan ginshiƙan nan biyu kusa da wani abu mai kama da gammo, wanda yake kusa da ragar. Akwai jeri biyu na siffofin rumman guda ɗari biyu a kewaye da dajiyar.