1 Kings 7:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A bisa sassan tsakanin mahaɗan, akwai siffofin zakoki, bijimai da kuma kerubobi, suna a kan mahaɗan su ma. A sama da kuma ƙasan siffofin zakokin da na bijiman kuwa akwai hotunan furanni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَجِكِنْ ڢَلّٜىٰنْ حُطُ أَݣَويْ ذَانِ ذَانِنْ صِڢُّواْڢِنْ ذَاكُواْكِ دَ نَبِجِمَيْ دَ نَحَلِتُّو مَاسُ ڢِكَڢِكَيْ؞ أَ سَمَ دَ ڧَسَا نَظَانٜىٰ ذَانِنْ ذَاكُواْكِ دَ نَبِجِمَيْ، أَݣَويْ أَدُوانْ ذَانِ ذَانِ نَڢُلَوَرْ دَ عَكَيِ عَكَنْ ڢَلّٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka zana hotunan zakoki, da na bijimai, da na kerubobi a kan sassan. A kan mahaɗan kuma akwai gammo, aka zana hotunan furanni a ƙarƙashin zakokin da bijiman.