1 Kings 7:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka yi rufin da al’ul bisa ginshiƙan da suke bisa ginshiƙai arba’in da biyar, goma sha biya a kowane jeri.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ رُڢٜىٰشِ دَ بِمْ نَسٜىٰدَ عَكَنْ غِنْشِڧَنَّنْ أَرْبَعِنْ دَ بِيَرْ دَسُكٜىٰ أَ جٜىٰرٜىٰ كُواْوَنٜىٰ لَيِ غُواْمَشَا بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka rufe shi da katakan al'ul a bisa ɗakuna arba'in da biyar da suke gefe, waɗanda suke bisa ginshiƙai. Ɗakuna goma sha biyar a kowane jeri har jeri uku.