1 Kings 7:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowane dakali yana da ƙafa huɗu na tagulla kamar na keken yaƙi, da sandunan tagulla don sa kwanon nan da aka kira Teku. A kusurwoyin akwai abubuwan zubi don riƙe kwanon. An zāna furanni a kowane gefensu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَنٜىٰ أَمَلَنْكٜىٰ يَنَدَ ڧَڢَرْ تَغُلَّ غُدَا حُطُ دَ سَنْدُنَنْ ڧَرْڢٜىٰ مَاسُ رِڧٜىٰسُ؞ أَوَجٜىٰنْ ݣُونَ حُطُ نَأَمَلَنْكٜىٰنْ، أَݣَويْ أَبُبُوَ غُدَا حُطُ وَطَنْدَ سُنَ رِڧٜىٰ ݣُونُواْ غُدَا؞ سُو مَا أَنْيِ مُسُ أَدُوانْ ذَانِ ذَانِنْ صِڢُّواْڢِ نَڢُلَوَ أَجِكِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowane dakali yana da ƙafa huɗu na tagulla kamar na karusa, da sandunan tagulla don sa kwatarniya. A kusurwoyin akwai abubuwa na zubi don tallabar kwatarniya. An zana furanni a kowane gefensu.