1 Kings 7:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A dakalin daga ciki, akwai bakin da yake da’ira, mai zurfi kamun guda. Bakin da’irar ne, yana da zāne-zānensa da ya kai kamu ɗaya da rabi. Kusa da bakin akwai zāne-zāne. Sassan dakalin murabba’i ne, ba da’ira ba ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ وَنِ ڢِرَمْ دَ يَيِ ذُواْبٜىٰ عَكَنْ أَمَلَنْكٜىٰ دُواْمِنْ ݣُونُواْ؞ ڟَيِنْسَ يَيِ ڧَڢَا طَيَ دَ رَبِے سَمَ دَ أَمَلَنْكٜىٰنْ، يَكُمَ كَيْ إِنْثِ عَشِرِنْ دَ بَݣَويْ ذُوَا ڧَسَا ثِكِنْ أَمَلَنْكٜىٰنْ؞ أَنْيِ ذَانِ ذَانِ أَجِكِنْ ڢِرَمْ طِنْ؞ كُواْوَنٜىٰ أَمَلَنْكٜىٰ يَنَدَ غٜىٰڢٜىٰ حُطُ دَ بَسُيِ ذُواْبٜىٰبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bakinsa daga cikin dajiyar ya yi sama kamu guda. Bakin da'ira ne kamar fasalin gammo, kamu ɗaya da rabi. Akwai zāne-zāne a bakin. Sassan murabba'i ne, ba da'ira ba.