1 Kings 7:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙafafu huɗun suna a ƙarƙashin ɓangarorin, aka kuma haɗa gindin ƙafafun keken da dakalin. Tsayin kowace ƙafa kamu ɗaya da rabi ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڟَيِنْ ڧَڢَاڢُنْ أَمَلَنْكٜىٰنْ يَيِ إِنْثِ عَشِرِنْ دَ بَݣَويْ؞ ڧَڢَاڢُ غُدَا حُطُ سُنَ ڧَرْڧَشِنْ ڢَلّٜىٰنْ؞ ڧَرْڢٜىٰ مَيْ رِڧٜىٰ ڧَڢَاڢُنْ يَنَ حَطٜىٰ دَ أَمَلَنْكٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙafafu huɗu ɗin, suna ƙarƙashin sassan. Sandunan ƙafafun a haɗe suke da dakalan. Tsayin kowace ƙafa kuwa kamu ɗaya da rabi ne.