1 Kings 7:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowane dakali yana da hannuwa huɗu, ɗaya a kowane gefe, da yake nausawa daga dakalin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكُواْوَثٜىٰ ݣُونَ تَغِنْدِنْ أَمَلَنْكٜىٰنْ، أَݣَويْ أَبُبُوَ حُطُ مَاسُ رِڧٜىٰ ݣُونُواْ؞ أَنْيِسُ حَطٜىٰ دَ أَمَلَنْكٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai ginshiƙi huɗu daga ƙarƙashin kowane dakali. Ginshiƙan suna haɗe da dakalan.