1 Kings 7:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A bisa dakalin akwai da’irar da ta yi kamar gammo mai zurfi kamar rabin kamu. Abubuwan da suke riƙewa da kuma sassan, an haɗa su da bisa dakalin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَݣَويْ طَنْ ڧَرْڢٜىٰنْ تَغُلَّرْ دَ يَيِ ذُواْبٜىٰ بِسَ كَنْ كُواْوَنٜىٰ أَمَلَنْكٜىٰ؞ إِغِيَ مَيْ إِنْثِ تَرَ ذَاتَ كٜىٰوَيٜىٰشِ؞ ڢِرَمْ دَ ڢَلّٜىٰنْ أَنْكُوَ يِسُ حَطٜىٰ دَ أَمَلَنْكٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai wani abu kamar gammo mai tsayi rabin kamu a kan dakalin. Ginshiƙan kuma da sassan a haɗe suke da dakalin.