1 Kings 7:36 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya zฤna siffofin kerubobi, zakoki da itatuwan dabino a saman abubuwan riฦewa da kuma a kan ษangarorin, a kowane abin da ya ga akwai ษan fili, ya zฤna furanni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺขููููููฐูู ุบูููฐฺขูููฐูู ุงููู
ูููููููููฐูู ุฏู ฺขูุฑูู
ู ุงููููุซูููุณู ุฏู ุฐูุงูู ุฐูุงูููู ุตฺูขูููุงฺูขู ููุญูููุชููู ู
ูุงุณู ฺขฺูููขููููู ุฏู ููุธููููุงููู ุฏู ูู ุนูุชูุชููููู ฺจููุฑูุ ุงูููููู ุฐูุงูู ุฐูุงูููู ฺขููููู ููููฐููููููฐ ุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya zana siffofin kerubobi, da na zakoki, da na itatuwan dabino a jikin ginshiฦan da sassan a duk inda ya ga akwai fili. Ya kuma zana furanni kewaye da su.