1 Kings 7:47 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Solomon ya bar dukan waษannan abubuwa ba tare da an auna su ba, domin sun yi yawa sosai; ba a san nauyin tagullar ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููููู
ููฐูู ุจููู ุนููููู ูููููููู ููุงููููููููู ุฏู ุนููู ฺงูููฐุฑู ุจูุ ุณูุจููุงูุฏู ุณูููููููููุ ุจูุนูููู
ู ุณููู ูููููู ูููููููู ฺงูุฑฺูขูููฐูู ุชูุบููููุฑู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sulemanu bai auna nauyin kayayyakin aikin ba domin sun cika yawa. Ba a kuma san nauyin tagullar ba.