1 Kings 7:48 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Solomon ya kuma yi dukan kayayyakin da suke cikin haikalin Ubangiji. Ya yi bagaden zinariya; teburin zinariya, inda ake ajiye burodin Kasancewa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ يَكُمَيِ دُكَنْ كَايَنْ عَيْكِ نَغِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ، بَغَدٜىٰنْ ظِينَارِيَ، تٜىٰبُرِنْ ظِينَارِيَ دُواْمِنْ غُرَاسَرْ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sulemanu ya yi dukan kayayyakin aikin da suke na Haikalin Ubangiji. bagaden zinariya teburin zinariya inda ake ajiye gurasar ajiyewa alkuki na zinariya guda biyar a gefen dama, biyar kuma a gefen hagu a gaban Wuri Mafi Tsarki na can ciki furanni fitilu arautaki finjalai na zinariya hantsuka daruna cokula farantan wuta na zinariya tsantsa almanani na zinariya domin ƙofofin ɗaki na can cikin Haikali, wato Wuri Mafi Tsarki, da ƙofofin Haikalin