1 Kings 7:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan ƙofofin da madogaransu murabba’i ne, taga kuma tana ɗaura da ’yar’uwarta har jeri uku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ غٜىٰڢٜىٰ حُطُ نَڧُواْڢُواْڢِ دَ ڢِرَمْ نَاسُ، غِرْمَنْسُ دَيْدَيْ دَ سَوْرَنْ غٜىٰڢٜىٰنْ، سُنَ ڢُسْكَنْتَرْ جُونَ ثِكِنْ جٜىٰرِ عُكُنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan ƙofofin da madogaransu murabba'i ne, taga kuma tana daura da 'yar'uwarta har jeri uku.