1 Kings 8:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โTun ran da na fitar da mutanena Israโila daga Masar, ban zaษi wani birni a cikin wata kabilar Israโila a gina haikali domin Sunana yฤ kasance a can ba, amma na zaษi Dawuda yฤ yi mulkin mutanena Israโila.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููุซูููฐ ููุจูุงุจูููุ โนุชูููุฏูุบู ุฑูุงููุฑูุฏู ฺููขูุชูุฑูุฏู ู
ูุชูููููฐูู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏูุบู ู
ูุตูุฑูุ ุจููู ุชููปู ุฐูุงูปูููฐูู ูููู ุจูุฑููู ุนูุซููููู ุฐูุฑูููุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุนูููุฏู ุฐููู ุบูููุง ุบูุฏูุง ุฏููุงูู
ููู ุณูููููู ููููุณูููุซูููฐุจูุ ุนูู
ููุง ููุฐูุงูปู ุฏูุงููุฏู ููุดููุบูุจูููุซู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โTun daga ran da na fito da mutanena Isra'ila, daga Masar, ban zaษi wani birni daga cikin kabilan Isra'ila inda zan gina Haikali domin sunana ba, amma na zaษi Dawuda ya shugabanci mutanena Isra'ilawa.โ โ