1 Kings 8:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, ba kai ba ne za ka gina haikali, amma ɗanka, wanda yake namanka da jininka, shi ne wanda zai gina haikali domin Sunana.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُكْدَهَكَ، بَ كَيْنٜىٰ ذَاكَ غِنَا غِدَنْ بَ؞ طَنْكَ وَنْدَ ذَاعَ حَيْڢَ مَكَ نٜىٰ ذَيْ غِنَا غِدَنْ دُواْمِنْ سُونَنَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma duk da haka ba zai gina Haikalin ba, sai ɗansa wanda za a haifa masa shi ne zai gina Haikali domin sunan Ubangiji.