1 Kings 8:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ Ubangiji ya kiyaye alkawarin da ya yi. Na gฤje Dawuda mahaifina, yanzu kuma ga shi na zauna a kujerar sarautar Israโila, kamar dai yadda Ubangiji ya yi alkawari, na kuma gina haikali domin Sunan Ubangiji, Allah na Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุบูุงุดู ูููู ููููููููฐูู ููุง ุซููู ุงฺููููงูููุฑููู ุฏู ููููุ ูููู ููุบูุงุฌู ุจูุงุจููู ุฏูุงููุฏูุ ููุฐููููู ุนูููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุณูุบู ุงฺููููงูููุฑููู ููููููููฐูู ุ ููููู
ู ุบูููุง ุบูุฏูุง ุฏููุงูู
ููู ุงููุบูุฑูู
ูู
ู ุณูููููู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu Ubangiji ya cika alkawarin da ya yi, gama na tashi a maimakon tsohona, Dawuda, na hau gadon sarautar Isra'ila, kamar yadda ya alkawarta, ga shi kuwa, na gina Haikali saboda Ubangiji Allah na Isra'ila.