1 Kings 8:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na tanada wuri saboda akwatin alkawari, akwatin da ya ƙunshi alkawarin da Ubangiji ya yi da kakanninmu sa’ad da ya fitar da su daga Masar.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَكُمَ شِرْيَ وَ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ وُرِے عَثِكِنْ غِدَنْ؞ عَݣُوتِنْ يَنَ ڧُنْشٜىٰ دَ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَيِ دَ كَاكَنِّنْمُ لُواْكَثِنْدَ يَڢِتَرْ دَسُو دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A cikin Haikalin kuma na shirya wa akwatin alkawari wuri, inda alkawarin Ubangiji yake, wato alkawarin da ya yi wa kakanninmu sa'ad da ya fito da su daga ƙasar Masar.”