1 Kings 8:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya ce, โYa Ubangiji, Allah na Israโila, babu Allah kamar ka a sama can bisa, ko a ฦasa can ฦarฦashi, kai da kake kiyaye alkawarinka na ฦauna ga bayinka waษanda suke cin gaba a hanyarka da dukan zuciyarsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ูููู ุงููุฏููุนู ููุซูููฐุ ยซููุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุจูุงุจููููู ุงูููููู ููู
ูุฑููู ุนูุซููู ุณูู
ูุ ูููุงู ุงูููููู ุฏููููููุง! ูููู ููููุงููููฐ ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูููุ ูููู ููู
ู ููููู ฺงููููู ู
ูุฑูุฑู ุซูููุฌูุงููุง ุบู ุฏููููู ู
ูุงุณู ุชฺูขููู ุชูุฑูููฐุฏููููู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya yi addu'a ya ce, โYa Ubangiji Allah na Isra'ila, ba wani Allah kamarka cikin Sama a bisa, da cikin duniya a ฦasa, wanda yake cika alkawari, ya nuna ฦauna ga bayinsa, waษanda suke tafiya a gabansa da zuciya ษaya.