1 Kings 8:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โAmma anya, Allah, za ka zauna a duniya? Sammai, har ma da saman sammai ba za tฤ iya riฦe ka ba, balle wannan haikalin da na gina!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูู
ููุง ูููุงู ุฐููู ูููู ุงูููููู ููุฐููููู ุนูุฏููููููุง ููููฐุ ุณูู
ููู ุณูู
ูููู ู
ูุง ุจูุชู ุงููุดูููฐููุจูุ ุจููููููฐ ู
ูุง ููููููู ุบูุฏูููุฏู ููุบูููุ ุงููููุ ุจููู ุงููุณู ูููุงูู
ูููฐุจู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โAmma ko Allah zai zauna a duniya? Ga shi, Saman sammai ba ta isa ta karษe ka ba, balle wannan Haikali da na gina!