1 Kings 8:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari idanunka su buษe, su fuskanci wannan haikali dare da rana, wannan wurin da ka ce, โSunana zai kasance a can,โ saboda ka ji adduโar bawanka in yana fuskantar wannan wuri.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฑู ููุฏูููโุบู ุณูุง ุนูุฏูููููููู ููุงููููุญูููฐุฑู ุนููููู ููููููู ุบูุฏูุง ุฏูุฑูููฐ ุฏู ุฑูุงููุ ููุชููุงู ุนูููุฏู ููุซูููฐุ โนุณูููููู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุงููููุฑูููุโบ ุจูุฑู ููุฌู ุงููุฏููุนูุชู ุณูุนูุฏูู ฺููขูุณูููููุซู ููููููู ููุฑููู ุซููููู ุงููุฏููุนูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin ka riฦa duban Haikalin nan dare da rana, wurin da ka ce sunanka zai kasance domin ka riฦa jin addu'ar da bawanka zai yi yana fuskantar wurin.