1 Kings 8:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’ad da abokan gāba suka ci mutanenka Isra’ila a yaƙi saboda sun yi maka zunubi, sa’ad da kuma suka dawo gare ka don su furta sunanka, suna addu’a suna roƙo gare ka a wannan haikali,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«مَيْ يِوُوَ أَبُواْكَنْ غَابَنْ جَمَعَرْكَ إِسْرَٰٓءِيلَ ذَاسُثِسُ دَ يَاڧِ سَبُواْدَ جَمَعَرْكَ سُنْيِ مَكَ ذُنُوبِ؞ عَمَّا عِدَنْ سُكَ جُويُواْ غَرٜىٰكَ، سُكَ تَبَّتَرْ دَ غِرْمَنْ سُونَنْكَ، سُكَيِ أَدُّعَ، سُكَ نٜىٰمِ غَاڢَرَ أَوَنَّنْ غِدَا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Lokacin da abokan gāba suka ci mutanenka Isra'ila da yaƙi, saboda sun yi maka zunubi, idan sun komo wurinka, suka yabe ka, suka yi addu'a, suka roƙe ka a wannan Haikali,