1 Kings 8:35 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaโad da sammai sun kulle, babu kuma ruwan sama domin mutane sun yi maka zunubi, saโad da suka yi adduโa suna fuskantar wannan wuri, suka kuma furta sunanka, suka juye daga zunubinsu domin ka hore su,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซู
ููู ูููููู ุฐูุงูู ูููููููฐ ุณูุฑูุฑููู ุณูู
ู ุญูุฑู ุถููู ุณูู
ู ุจููู ุณููููููุงูุจูุ ุณูุจููุงูุฏู ุฌูู
ูุนูุฑููู ุณููููู ู
ููู ุฐููููุจูุ ุนูุฏููู ุณููู ุชูุจููุชูุฑู ุฏู ุบูุฑูู
ููู ุณูููููููู ุณููููู ุงููุฏููุนู ุณููู ฺขูุณูููููุชูุฑู ุบูุฏููููููุ ุณููู ุฌููููุง ุฏูุบู ุฐูููุจูููุณู ุณูุจููุงูุฏู ููุญูููููุชูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIdan an hore su da rashin ruwan sama, saboda sun yi maka zunubi, idan sun tuba, suna fuskantar wannan Haikali, suka yi addu'a, suka kuma yabe ka,