1 Kings 8:39 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ka ji daga sama, mazauninka. Ka gafarta, ka kuma yi wani abu. Ka yi da kowane mutum bisa ga dukan abin da ya yi, tun da yake ka san zuciyarsa (gama kai kaษ—ai ka san zukatan dukan mutane),
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ูƒูŽุฌู ุฏูŽุบูŽ ุณูŽู…ูŽ ุนูู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽูƒูœู‰ูฐ ุฐูŽู…ูŽุž ูƒูŽุบูŽุงฺขูŽุฑู’ุชูŽุง ู…ูุณูุŒ ูƒูŽุทูŽูˆู’ูƒู ู…ูŽุชูŽุงูƒูุŒ ูƒูŽุจูุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽุซูŽู†ู’ุซูŽู†ู’ุชูŽ ุจูุณูŽุบูŽ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูƒูŽุณูŽู†ู’ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณูŽุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽูƒูŽูŠู’ ูƒูŽุทูŽูŠู’ ูƒูŽุงุณูŽู†ู’ ุชูู†ูŽุงู†ูู†ู’ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ ู…ูุชูู…ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ka ji addu'arsa. Ka kasa kunne gare shi, a wurin zamanka a Sama, ka gafarta masa. Kai kaษ—ai ka san tunanin dukan mutane. Ka yi da kowa bisa ga abin da ya yi,