1 Kings 8:42 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama mutane za su ji game da girman sunanka, da ฦarfin hannunka, da kuma hannunka mai iko, saโad da ya zo, ya yi adduโa yana fuskantar wannan haikali,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููููููฐ ุจูุงฺงู ุฐูุงุณูุฌู ุบูู
ูููฐุฏู ุณูููููููู ุฏู ุญูููููููู ู
ููู ุฅูููููุงู ุฏู ู
ููููููู ุงููููููููููู ููุจููู ู
ูุงู
ูุงููุ ุนูุฏููู ููุง ุฐููุงู ูููู ุงููุฏููุนู ูููู ฺขูุณูููููุชูุฑู ุบูุฏููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da manyan al'amura da ka yi wa jama'arka, ya zo domin ya yi maka sujada, da kuma addu'a gare ka a wannan Haikali,