1 Kings 8:43 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ka ji daga sama, mazauninka, ka kuma yi dukan abin da baฦon ya tambaye ka, saboda dukan mutanen duniya su san sunanka, su kuma ji tsoronka, kamar yadda mutanenka Israโila suke yi, bari kuma su san cewa wannan gidan da na gina, ya amsa Sunanka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููููุฌู ุฏูุบู ุณูู
ู ุนูููุฏู ููููููฐ ุฐูู
ูุ ุณูุนููู ูููู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ุจฺูงููุงูู ููุถููุงฺูงูุงุ ุฏููุงูู
ููู ุฏููููู ฺงูุจูููููู ุฏููููููุง ุณูุณููู ุณูููููููู ุณูุบูุฑูู
ูู
ูููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุฌูู
ูุนูุฑููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููููฐ ุบูุฑูู
ูู
ูููุ ุฐูุงุณู ููู
ู ุณููู ุซูููฐูู ููููููู ุบูุฏูููุฏู ููุบููู ุงููููุณูููุดู ุฏู ุณูููููููู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ka kasa kunne ga addu'arsa. Ka ji daga Sama, wurin zamanka, ka amsa masa abin da ya roฦe ka, domin dukan mutanen duniya su san sunanka, su kuma yi tsoronka kamar jama'arka, Isra'ilawa, domin kuma su sani wannan Haikali da na gina wurin da za a yi maka sujada ne.