1 Kings 8:49 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ka ji daga sama, mazauninka, ka ji addu’a da roƙonsu, ka kuma biya musu bukatansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كَجِ أَدُّعَرْسُ دَ ضُواْڧُوانْسُ دَغَ سَمَ عِنْدَ كَكٜىٰ ذَمَ، كَكُمَيِ مُسُ أَبِنْدَ يَدَاثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ka ji addu'arsu da roƙe-roƙensu daga Sama, wurin zamanka, ka amsa, ka ji ƙansu.