1 Kings 8:52 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Bari idanunka su buɗe ga roƙon bawanka, ga roƙon mutanenka Isra’ila, bari kuma ka saurare su sa’ad da suka yi kuka gare ka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَرِ كَبَادَ حَنْكَلِنْكَ غَ أَدُّعَرْ بَاوَنْكَ دَ تَجَمَعَرْكَ إِسْرَٰٓءِيلَ؞ كَكَسَ كُنّٜىٰ غَرٜىٰسُ سَعَدَّ سُكَيِ كِرَا غَرٜىٰكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ya Ubangiji Allah, ka dubi jama'arka Isra'ila da sarkinsu da idon rahama, ka kasa kunne gare su duk lokacin da suka yi roƙo a gare ka.