1 Kings 8:55 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya tashi ya kuma albarkaci dukan taron Isra’ila da babbar murya, yana cewa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَڟَيَ أَوُرِنْ يَطَغَ مُرْيَرْسَ سُواْسَيْ يَ أَلْبَرْكَثِ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ دُكَ يَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya tsaya, ya sa wa taron jama'ar Isra'ila albarka da babbar murya, ya ce,