1 Kings 8:58 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari yฤ juye zukatanmu gare shi, don mu yi tafiya a cikin dukan hanyoyinsa, mu kuma kiyaye umarnansa, ฦaโidodinsa, da kuma farillan da ya ba wa kakanninmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฑู ููุจูุงู
ู ู
ูุฑูู
ูุฑููู ุนูููููุชู ฺููขูููุณู ุงูู ุธูููุงุชูููู
ูุ ู
ููู ุชฺูขููู ุชูุฑูููฐุฏูุดู ุซููููู ุฏููููู ุญูููููุฑูุณูุ ู
ูููู
ููู ุจูููููู ุฏู ุฏููุงููููุงููู ุฏู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏู ุฏู ุนูู
ูุฑูููููุฏู ููุจูุง ููุงูููููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa zukatanmu su juyo gare ka, mu yi tafiya cikin tafarkunka, mu kiyaye umarnanka, da ka'idodinka da dokokinka, waษanda ka umarci kakanninmu.