1 Kings 8:59 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari kuma waɗannan kalmomina, waɗanda na yi addu’a a gaban Ubangiji, su yi kusa da Ubangiji Allahnmu, dare da rana, don yă biya bukatan bawansa da na mutanensa Isra’ila, bisa ga bukatan kowa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ كُمَ كَلْمُواْمِنْ ضُواْڧٜىٰ ضُواْڧٜىٰنْدَ نَيِ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ سُكَسَنْثٜىٰ تَرٜىٰدَشِ كُلُّمْ دَرٜىٰ دَ رَانَ، دُواْمِنْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْمُ يَيِ أَبِنْدَ يَدَاثٜىٰ دَنِے بَاوَنْسَ دَ كُمَ جَمَعَرْسَ إِسْرَٰٓءِيلَ كُواْوَثٜىٰ رَانَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji Allahnmu, ka sa wannan roƙo da na yi ya kasance a gabanka, dare da rana. Ka biya bukatar bawanka, da bukatar jama'arka, Isra'ila, ta kowace rana,