1 Kings 8:61 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma dole ku miฦa zukatanku ga Ubangiji Allahnmu, don ku rayu, ta wurin bin ฦaโidodinsa, ku kuma yi biyayya da umarnansa, kamar yadda kuke yi a wannan lokaci.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฑู ููู
ู ููู ุฏู ููููููฐ ู
ูุชูููููฐููุณูุ ููุจูุงุฏู ุฐููุซูููุงุฑููู ุบูุจูุงุทููู ูููููู
ู ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ููู
ูุ ุจูุฑู ููุฏูููโุบู ุฑูุงููููุง ุนูุซููููู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏูููุณู ููููู
ู ููููุงููููฐ ุฏููุงููููุงูููููุณู ุฏูููุฏููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููฐูู ุนูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kuma jama'arsa, sai ku amince da Ubangiji Allahnmu da zuciya ษaya, ku kiyaye dokokinsa da umarnansa, kamar yadda kuke yi a yau.โ