1 Kings 8:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kerubobin sun buɗe fikafikansu a bisa wurin da akwatin alkawarin yake, suka inuwartar da akwatin alkawarin da sandunan ɗaukansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بُوطَطُّنْ ڢِكَڢِكَنْ حَلِتُّنْ سُكَ رُڢٜىٰ وُرِنْ دَ عَكَ أَجِيٜىٰ عَݣُوتِنْ تَرٜىٰدَ سَنْدُنَنْ دَ عَكٜىٰ طَوْكَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama fikafikan kerubobin suna buɗe a bisa wurin da akwatin alkawarin yake domin su rufe akwatin alkawarin da sandunansa.