1 Kings 9:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce, “Wanda irin garuruwa ke nan ka ba ni, ɗan’uwana?” Saboda haka ya kira su Ƙasar Kabul, sunan da suke da shi har wa yau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْيَثٜىٰ وَ سُلَيْمَٰنُ «طَنْعُوَنَ، وَطَنّٜىٰ إِرِنْ غَرُرُوَنٜىٰ حَكَ كَبَا نِے؟» سَيْ عَكَبَاسُ سُونَنْ كَبُلْ، وَتُواْ مَرَرْ أَمْڢَانِ، هَرْوَيَوْ أَنَ كِرَنْسُ حَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka ya ce wa Sulemanu, “Dan'uwa, waɗanne irin garuruwa ke nan da ka ba ni?” Saboda haka har yanzu ana kiran ƙasar Kabul, wato marar amfani.