1 Kings 9:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka kuma ya gina dukan biranen ajiyarsa, da garuruwa domin kekunan yaฦinsa, da garuruwa domin dawakansa. Ya gina duk abin da ya so yฤ ginawa a Urushalima, da Lebanon, da kuma koโina a dukan yankin da ya yi mulki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููููู
ููฐูู ููููู
ู ุบูููุง ุบูุฑูุถููู ุงููุฌูููุฑู ููุงูู ุฏู ูููููููุงูู ุฏูููููููุณู ุฏู ููู
ู ููุงููุฌูููุฑู ููููฐูููููู ุฏููุงููููู ููุงฺงูููุณูุ ููุบููู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ููุณููุงู ุบูููุงููุง ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏู ููููฐุจููููุงูู ุฏู ุฏููููู ูููููููููู ุฏูููููููฐ ู
ูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da garuruwan ajiyarsa, da garuruwan karusansa, da garuruwan mahayan dawakansa, da duk abin da Sulemanu ya so ya gina a Urushalima, da Lebanon, da dukan ฦasar da ya mallaka.