1 Kings 9:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sau uku a shekara Solomon kan miฦa hadayun ฦonawa da hadayun salama a kan bagaden da ya gina wa Ubangiji, yana ฦone turare a gaban Ubangiji haษe da su, ta haka ya cika abin da ake bukata na haikali.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุนููู ูููุงูููุซูููฐ ุดูููฐููุฑูุง ุณูููููู
ููฐูู ูููููู ู
ฺููงู ููุฏูุงูููู ฺงููุงูููุงููุง ุฏู ฺูู ูุฑููู ุฒูู
ูููุซู ุฏู ฺููงููุงููู ุชูุฑูุงุฑูููฐ ุนููููู ุจูุบูุฏูููฐููุฏู ููุบููู ูู ููููููููฐูู ุ ุชููููู ููุบูู
ู ุบููููู ุบูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sau uku a shekara Sulemanu yakan miฦa hadayu na ฦonawa, da na salama, da hadayar turare, a kan bagaden da ya gina wa Ubangiji. Ta haka aka gama ginin Haikali.