1 Kings 9:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hiram kuwa ya aiki mutanensa, masu tuƙan jirgin ruwa waɗanda suka san teku, don su yi hidima a jerin jiragen ruwa tare da mutanen Solomon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے حِرَمْ يَعَيْكَ مَاسُ عِيَ تُوڧِ سُواْسَيْ سُتَيْمَكِ مُتَنٜىٰنْ سُلَيْمَٰنُ تُوڧَ جِضَاغٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki Hiram ya aiki barorinsa, gogaggun matuƙan jiragen ruwa, da jiragen ruwa tare da barorin Sulemanu.