1 Kings 9:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce masa, โ€œNa ji adduโ€™arka da kuma roฦ™on da ka yi a gabana; na tsarkake wannan haikali wanda ka gina, ta wurinsa Sunana zai kasance a can har abada. Idanuna da zuciyata kullum za su kasance a can.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูŽุณูŽุŒ ยซู†ูŽุงุฌู ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽ ุฏูŽ ุถููˆุงู’ฺงููˆุงู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽูŠู ู…ูู†ูุž ู†ูŽุง ูƒููˆูŽ ฺŸูŽุฑู’ูƒูŽูƒูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽุบูู†ูŽุŒ ู†ูŽุง ูƒูู…ูŽ ุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุฑู’ ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ูŽ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ ุญูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุงุž ุนูุฏูŽู†ููˆู†ูŽ ุฏูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุชูŽ ุจูŽุฐูŽุงุณู ุชูŽูปูŽ ุฑูŽุจููˆูŽ ุฏูŽ ุบูุฏูŽู†ู’ ุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce masa, โ€œNa ji addu'arka da roฦ™e-rokenka da ka yi a gare ni, saboda haka na tsarkake Haikalin nan da ka gina, na kuma sa sunana ya kasance a wurin har abada. Idanuna da zuciyata kuma za su kasance a wurin kullum.