1 Kings 9:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œKai kuwa, in ka yi tafiya a gabana da mutunci a zuci da kuma gaskiya, kamar yadda Dawuda mahaifinka ya yi, ka yi dukan abin da na umarta, ka kuma yi biyayya da ฦ™aโ€™idodina da kuma dokokina,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซูƒูŽูŠู’ ูƒููˆูŽุŒ ุนูุฏูŽู†ู’ ุฐูŽุงูƒูŽูŠู ุชูŽฺขููŠูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽู†ู ุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุงู”ูŽ ุธููˆุซู ุฏูŽ ุงู”ูŽู…ูู†ู’ุซู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ูƒูŽ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ูŠูŽูŠู ุชูŽฺขููŠูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽู†ูุŒ ูƒูู…ูŽ ุงู•ูู†ู’ ูƒูŽูŠู ุจููŠูŽูŠู‘ูŽ ุฏูŽ ุฏููˆุงู’ูƒููˆุงู’ูƒูู†ูŽ ุฏูŽ ฺงูŽูฐุนูุฏููˆุงู’ุฏูู†ูŽ ุฏูŽ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูŽูŠู’ู†ูŽุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kai, idan ka yi tafiya a gabana kamar yadda tsohonka, Dawuda, ya yi da aminci, da sahihanci, kana aikata dukan abin da na umarce ka, kana kuma kiyaye dokokina da ka'idodina,