1 Kings 9:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zan kafa kujerar sarautarka a bisa Israโila har abada, kamar yadda na alkawarta wa Dawuda mahaifinka saโad da na ce, โBa za ka taษa rasa wani a kan kujerar sarautar Israโila ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููุงูุ ุฐููู ฺููขู ุฐูุฑูููุฑููู ุชูุฏูููโุบู ููุณูููุซูููฐ ุนููููู ููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุจูุณูุบู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูุฏู ูููู ุฏู ุจูุงุจูููููุ ุบูู
ูุง ููุง ุซูููฐ ู
ูุณูุ โนุจูุฐูุงุนู ุฑูุณู ู
ูุชูู
ู ุฏูุบู ุฐูุฑูููุฑููู ุฏู ุฐููู ููู
ููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'an nan zan kafa gadon sarautarka a bisa Isra'ila har abada, kamar yadda na alkawarta wa tsohonka, Dawuda, sa'ad da na ce masa ba za a rasa mutum daga zuriyarsa wanda zai hau gadon sarautar Isra'ila ba.