1 Kings 9:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โAmma in kai, ko โyaโyanka maza, suka juye daga gare ni, ba ku kuma kiyaye umarnai da ฦaโidodin da na ba ku ba, kuka yi gaba, kuka bauta wa waษansu alloli, kuka kuma yi musu sujada,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูู
ููุง ุนูุฏููู ูููู ูููุงู ุฐูุฑูููุฑููู ูููู ุฌููููุง ู
ููู ุจูุงููุ ฺููููงู ุจููู ุนูู
ูุฑููููููู ุฏู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏููู ููุทูููุฏู ููุดูู
ฺูขูุทูุง ุงููุบูุจูููููุ ุญูุฑู ูููู ูููุงูู
ู ูููู ุจูููุชูุงูู ููุทูููุณู ุงููููููุงูููุ ูููููู ู
ูุณู ุณูุฌููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan kai, ko 'ya'yanka, kun bar bina, ba ku kiyaye umarnaina da dokokina ba, waษanda na yi muku, amma kuka tafi, kuka bauta wa waษansu gumaka, kuka yi musu sujada,