1 Kings 9:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai in yanke mutanen Israโ€™ila daga ฦ™asar da na ba su, in kuma ฦ™i wannan haikalin da na tsarkake domin Sunana. Israโ€™ila kuwa za tฤƒ zama abin gori da abin dariya a cikin dukan mutane.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชููˆุงู’ุŒ ุฐูŽู†ู’ ูƒูŽูˆูŽุฑู’ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽุจูŽุงุณูุž ุฐูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽฺงู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐูปูœู‰ูฐ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุงู”ูŽุบูุฑู’ู…ูŽู…ูŽ ุณููˆู†ูŽู†ูŽุž ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ูƒููˆูŽ ุฐูŽุงุชูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ู…ูุตูŽุงู„ู ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ุบููˆุงู’ุฑู ุงู”ูŽ ฺขูุณู’ูƒูŽุฑู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai in raba jama'ar Isra'ila da ฦ™asar da na ba su, Haikalin kuma da na tsarkake domin sunana, zan kawar da shi daga gabana. Jama'ar Isra'ila kuwa za su zama abin karin magana, da abin ba'a a wurin dukan mutane.