1 Kings 9:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan haikali zai zama tarin juji. Duk wanda ya wuce ta hanyan nan kuwa zai ji tausayi, yฤ kuma yi tsaki yana cewa, โMe ya sa Ubangiji ya yi haka ga wannan ฦasa da kuma wannan haikali?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุฏูููููููฐ ููููููู ุบูุฏูุง ููุฐูู
ู ุงููุจููู ุงูู ุฐููุงู ุงููุบููู ููููุฐูุ ูููู ุบูุจู ุฏููููู ููููุฏู ููููุซูููฐ ููุบููู ุฐููู ุฑูุณู ุงููุจููู ฺขูุทูุงุ ุฐููู ฺููููู ูููู ุซูููฐูู โนู
ูููฐููุณูุง ููููููููฐูู ูููู ุญููู ุฏู ุบูุฏูููููู ุฏู ฺงูุณูุฑู ููููุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan Haikali kuwa zai zama tsibin juji, duk wanda zai wuce ta wurin, zai yi mamaki, ya yi tsaki, ya ce, โMe ya sa Ubangiji ya yi wa ฦasar nan da Haikalin nan haka?โ