1 Peter 1:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da ceton nan, annabawa, waษanda suka yi maganar alherin da za tฤ zo gare ku, sun yi bincike mai zurfi, a natse,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููุจูุงูููู ุฏู ุณููููู ุงูููููุจูุซู ุบูู
ูููฐุฏู ุงููููุญูููฐุฑููู ุฏู ุฐููู ุฐูู
ู ููุงููุ ุณููููู ุจูููุซูููููฐ ู
ููู ุธูุฑฺูขูุ ุณููู ููู
ู ููููฐู
ู ุณูุบูุงููููฐ ู
ฺูููขูุฑู ููููููู ุซูููฐุชููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Annabawan da suka yi annabci a kan alherin da zai zama naku, sun tsananta bin diddigi a kan wannan ceto,