1 Peter 1:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suna ฦoฦari su san lokaci da kuma yanayin da Ruhun Kiristi da yake cikinsu yana nunawa saโad da ya yi faษi a kan wahalolin Kiristi da kuma ษaukaka da za tฤ bi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููฐู
ู ุณูุณููู ูููุงู ููููููฐ ูููุงูููุซู ููููฐ ุงููุจูููููู ุฐููู ฺขูุฑู ุฏู ููุฏูู ุฐูุงุนูููุดูุ ุณูุนูุฏูู ุฑููุญู ุงููููู
ูุณููุญู ุ ููููุฏู ููููููฐ ู
ูุบููู ุงูู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุ ููููููู ู
ูุณู ููุฏูู ุงููููู
ูุณููุญู ุฐููู ุดูุง ูููููู ุฏู ููู
ู ุทูููููููุฑู ุฏู ุชูุจูุจูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
suna bincike ko wane ne, ko kuma wane lokaci ne, Ruhun Almasihu da yake a zuciyarsu yake ishara, sa'ad da ya yi faษi a kan wuyar da Almasihu zai sha, da kuma ษaukakar da take biye.