1 Peter 1:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta gare shi ne kuka gaskata da Allah, wanda ya tฤ da shi daga matattu, aka kuma ษaukaka shi, ta haka bari bangaskiyarku da begenku su kasance ga Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูููุฑูููุณู ููููฐ ูููู ุบูุณูููุชูุงุฏู ุงูููููู ููููุฏู ููุชูุงุฏูุดู ุฏูุบู ู
ูุชูุชูููุ ููููู
ู ุทููููููู ุดูุ ุฏููุงูู
ููู ุจูููโุบูุณูููููุฑููู ุฏู ุณูุง ุฐููุซูููุงุฑููู ุณูููุณูููุซูููฐ ุบู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To gare shi ne kuka gaskata da Allah, wanda ya ta da shi daga matattu, ya kuma ษaukaka shi, domin bangaskiyarku da begenku su kasance ga Allah.